Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (a.s.) - ABNA - ya ruwaito ce cewa, dimbin mabiya da masoya Aba Abdullahil Husain (a.s.) da Abal Fazl Abbas (a.s.) da shahidan Karbala a Arbaeen sun yi tattaki daga Najaf zuwa Karbala.
29 Satumba 2022 - 17:22
News ID: 1309027